Friday, August 28
Shadow

Hotuna: Rahama Sadau da Rahama Saidu an Hadu

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta hadu da Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu wadda ta tayar da kura a cikin kwanakinnan.

Rahama Sadau ta wallafa hotunansu tare a shafinta na sada zumunta.

Karanta Wannan  Hukumar 'Yansandan jihar Nasarawa tacw ba masu Ghàrkùwà da mutanene aka gani ba, Màfàràutà ne daliban makaranta suka gani suka firgitasu sun dauka Masu Ghàrkùwà da mutanene

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *