Saturday, October 10
Shadow

Hotuna: Rahama Sadau ta sake sakin zafafan hotunan ta yayin da take shakatawa a kasar waje

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan yayin da take yawon shakatawa a kasar waje.

Rahama dai ta saka hotunan ne a shafinta na sada zumunta inda aka ganta tana tuka mota, a wasu hotunan kuma aka ganta tana bakin kogi.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: 'Yan Crypto sun sa ankulle Tweeter account din Naziru Sarkin Waka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *