Saturday, July 13
Shadow

Hotuna yanda Ali Nuhu ya jewa Sanata Barau Jibril gaisuwar Sallah

Tauraron Fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya jewa mataimakin kakakin majalisar dattijai Sanata Bala Jibril gaisuwar Sallah.

Ali Nuhu ya rubuta cewa: “Ziyarar gaisuwar sallah ga Mai Girma Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa ta Kasa @senatorbaraujibrin1.”

Karanta Wannan  DAMBARWAR MASARAUTAR KANO: Lauyoyin Sarki Aminu Ado Bayero Sun Janye Daga Tsaya Masa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *