Tuesday, February 24
Shadow

Hotuna: ‘Yansandan Najeriya sun fara aiki da motar zamani

‘Yansandan Najeriya sun samar da motar aikin ‘yansanda irin ta zamani wadda ake kira da ECMR.

Hukumar ‘yansandan ce ta bayyana haka inda ta wallafa hotunan motar.

Karanta Wannan  Wannan an ce shine sojan da ya kashe ƙasurgumin ɗan bindigar nan Halilu Sububu, da wasu gaggan yaran ɗan bindigar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *