Thursday, February 13
Shadow

Hotuna: ‘Yansandan Najeriya sun fara aiki da motar zamani

‘Yansandan Najeriya sun samar da motar aikin ‘yansanda irin ta zamani wadda ake kira da ECMR.

Hukumar ‘yansandan ce ta bayyana haka inda ta wallafa hotunan motar.

Karanta Wannan  'Yansanda a jihar Katsina sun dakile yunkurin gàrkùwà da mutane inda suka kubutar da mutane 21

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *