Sunday, August 16
Shadow

Hotunan Aurena Dake Ta Yawo A Kafafun Sadarwa An Yi Su Ne Bayan Daurin Aure, Kuma Bada Yawuna Aka Fitar Da Su Ba, Kuma Don Alah Ina Rokon Wadanda Suka Dora Da Su Goge, Cewar Abdulrahim Mansur Yelwa kalli bidiyi jawabinsa

Hotunan Aurena Dake Ta Yawo A Kafafun Sadarwa An Yi Su Ne Bayan Daurin Aure, Kuma Bada Yawuna Aka Fitar Da Su Ba, Kuma Don Alah Ina Rokon Wadanda Suka Dora Da Su Goge, Cewar Abdulrahim Mansur Yelwa.

Abdulrahim Mansur Isa Yelwa ya magantu akan Hoton sa da Amaryasa dake yawo a Social Media tare da rokon duk wanda yayi posting ya goge.

Karanta Wannan  Hisbah ta fara kamen mata masu hawa wakar auta ta Goga na ba dai aiki ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *