Thursday, September 10
Shadow

ICPC ta sake kama Malam Nasiru Ahmad El-Rufai bayan zaman kotun yau

Rahotanni sun bayyana cewa, Hukumar ICPC ta sake kama tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a yau bayan zaman kotun da aka yi.

Malam Nasiru Ahmad El-Rufai dai ya nemi beli inda kotu ta saka ranar Laraba, 1 ga watan Afrilu dan yanke hukunci.

A baya dai ICPC sun ce sun saki malam Nasiru Ahmad El-Rufai ne saboda tausayi bayan rasuwar mahaifiyarsa inda ya samu halartar jana’izar da aka mata.

Karanta Wannan  Akwai yiyuwar Najeriya zata tarwatse kamin shekarar 2027>>Inji Nwodo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *