
Tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa iadan aka bashi damar tsayawa takarar shugaban kasa a jam’iyyar ADC wa’adin mulki daya zai yi.
Amaechi ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV inda yace kuma idan suka kafa gwamnati abinda zasu fara yi shime samar da abinci.
Amaechi yace babu yanda za’a yi a iya nagance matsalar tsaro idan mutane na cikin yunwa.