Idan Har Ɗan El-Rufai Bai Yarda Da SDP Ba, Wane Ɗan Nijeriya Ne Mai Hankali Zai Yarda Da Wannan Jam’iyya, Inji Reno Omokri.

Nasir el-Rufai yana gayyatar Waziri Atiku Abubakar, Peter Obi, Rotimi Amaechi, da Kayode Fayemi su shiga jam’iyyar SDP tare da shi. Amma kawai wàwà ne zai amince da irin wannan gayyata, alhalin ma ɗansa, Bello El-Rufai, bai bar APC ya bi mahaifinsa ba.
Daga Muhammad Kwairi Waziri