Monday, April 27
Shadow

Idan Har Ɗan El-Rufai Bai Yarda Da SDP Ba, Wane Ɗan Nijeriya Ne Mai Hankali Zai Yarda Da Wannan Jam’iyya, Inji Reno Omokri

Idan Har Ɗan El-Rufai Bai Yarda Da SDP Ba, Wane Ɗan Nijeriya Ne Mai Hankali Zai Yarda Da Wannan Jam’iyya, Inji Reno Omokri.

Nasir el-Rufai yana gayyatar Waziri Atiku Abubakar, Peter Obi, Rotimi Amaechi, da Kayode Fayemi su shiga jam’iyyar SDP tare da shi. Amma kawai wàwà ne zai amince da irin wannan gayyata, alhalin ma ɗansa, Bello El-Rufai, bai bar APC ya bi mahaifinsa ba.

Daga Muhammad Kwairi Waziri

Karanta Wannan  Da Duminsa:Kalli Yanda aka gurfanar da Tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami tare da dansa a kotu inda ake zarginsa da karkatar da Naira Biliyan 212

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *