
Malamin Addinin Islama, Sheikh Alkarmawi ya bayyana cewa, Idan mace bata gamsar da miji ta zama ‘yar Tawaye kuma zai iya hanata abinci.
Malamin ya kara da cewa, Shima miji idan baya iya gamsar da matarsa, ta fadakar dashi.
Ga Jawabinsa a Bidiyon kasa: