Friday, July 17
Shadow

Idan Matarka ta bata gamsar da kai, ‘Yar Tawaye ce, ka hanata abinci>>Malam Alkarmawi

Malamin Addinin Islama, Sheikh Alkarmawi ya bayyana cewa, Idan mace bata gamsar da miji ta zama ‘yar Tawaye kuma zai iya hanata abinci.

Malamin ya kara da cewa, Shima miji idan baya iya gamsar da matarsa, ta fadakar dashi.

Ga Jawabinsa a Bidiyon kasa:

Karanta Wannan  Kalli Hotuna yanda aka gano Kòkòn kàn mùtùm a cocin wani fasto da ake zargi da yin tsàfì da sàssàn jìkìn mutane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *