Friday, February 13
Shadow

Idan Peter Obi ya dawo PDP ya tsaya takarar shugaban kasa, babu wani dan takara daga Arewa da zai iya kayar dashi>>Inji Farfesa Jerry Gana

Farfesa Jerry Gana ya bayyana cewa idan Peter Obi ya koma PDP ya tsaya takarar shugaban kasa, babu dan takarar shugaban kasa daga Arewa da zai iya kayar dashi.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi.

Yace suna kan kokarin ganin sun jawo hankalin Peter Obi ya klma jam’iyyar su ta PDP.

Yace kuma bayan Peter Obi din, akwai wani ma wanda yafi Peter Obi nagarta da karbuwa da suke kokarin kawowa PDP ya musu takara.

Karanta Wannan  Muna tabbatar da ingancin man fetur din da ake shigo dashi Najeriya>>Gwamnati ta mayarwa da Dangote Martani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *