
shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, yana Alfaharin sanar da ‘yan kasa cewa, Jam’iyyarsu ta APC itace babbar Jam’iyyar da babu kamar ta kaf Afrika.
Shugaban yace a yanzu jam’iyyar APC na da gwamnoni 28.
Ya bayyana hakane a wajan babban taron jam’iyyar daya Gudana a Abuja.