Thursday, November 26
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan Darika na fadar La’ilaha illallah ne saboda da larabci ake fada basu san abinda take nufi ba>>Inji Baffa Hotoro

Baffa Hotoro ya bayyana cewa, ‘yan Darika na fadar La’ilaha ilallah ne saboda da Larabci ake fada kuma basu san me hakan ke nufi ba.

Ya bayyana hakane a wani karatunsa.

Yace da sun san ma’anar abinda ake fadi da ba zasu fada ba.

https://www.tiktok.com/@leeman4646/video/7585671432705674517?_t=ZS-92NfP4IdtbN&_r=1

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Tauraruwar fina-finan Hausa, Jamila Nagudu ta riko hannun wani namiji a gigice tana neman motar da zata hau bayan abinda ya faru a yau a wajan yakin neman zabe a jihar Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *