
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yiwa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari addu’ar Allah yasa ya ci gaba da hutawa a Aljannah.
Ya bayyana hakane yayin ziyarar da ya kaiwa matar Marigayi Muhammadu Buhari, Hajiya A’isha Buhari a Kaduna.
Shugaba Tinubu ya kai ziyarar ne a jiya Juma’a.