Friday, June 26
Shadow

Inna lillahi wa inna ilaihi Raji’un: Jirgin saman Sojojin Najeriya ya kara yin kuskure akan farar Hula

Rahotanni daga jihar Naija na cewa, jirgin sojin saman sojojin Najeriya ya sake kuskurewa akan farar hula a jihar Naija.

Lamarin ya farune a Kurgi dake karamar hukumar Kuriga.

Lamarin ya farune ranar 25 ga watan Janairu wanda ya yi sanadiyyar jikkatar mutane da dama.

An jima dai ana samun irin wannan kuskuren akan farar Hula a Najeriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Anya Rarara ba Asiri yawa A'isha Humaira ta yadda ta aureshi ba?>>Inji Ummi Bamaiyi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *