Wednesday, September 9
Shadow

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Dan Agaji Ya Rasu Yana Tsaka Da Yi Wa Mahajjata Hidima A Filin Jirgìn Samà Na Jihar Bauchi

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Dan Agaji Ya Rasu Yana Tsaka Da Yi Wa Mahajjata Hidima A Filin Jirgìn Samà Na Jihar Bauchi.

Za a yi jana’izar Malam Miftahu Dahiru (Zakiru) a safiyar yau Litinin da misalin karfe 9am a kofar Zawiyyar gidan Barebari dake jihar Bauchi.

Allah Ya jikansa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ance Malamina Sheikh Farfesa Ibrahim Maqari ya halatta auren Mutu'a amma ba gaskiya bane wani aurene me kama da mutu'a>>Inji Sheikh Idris Usman Hadejia

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *