
INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Sama Da Mutàñe Gomà Suñ Ŕasù Sakamakòn Wani Hadaŕi Da Ya Auku A Garin Okène Dake Jihar Kogi
Lamarin ya auku ne a daren jiya, inda mutane sama da goma suka rasu, wanda hadarin ya shafi Keke napep guda biyu, karamar moto daya da kuma motar Dangote.
Allah Ya gafarta musu.
Daga Drezy Asad