Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyo yanda mutane ke guduwa daga karamar hukumar Ryom ta jihar Filato dan fargabar kai hàri

Mutane da yawa ne aka ga suna gudun Hijira daga gidajensu a karamar hukumar Ryom ta jihar Filato saboda fargabar kai musu hari.

Jihar Filato dai na fama da matsalar rikice-rikice dake sanadiyyar rasa rayuka.

Karanta Wannan  Idan dai shugaba Tinubu da gaske yake kan maganar janyewa manyan mutane 'yansanda masu basu tsaro to ya fara da dansa, Seyi Tinubu >>Inji Bulama Bukarti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *