
Wata mata dake baiwa mata ‘yan uwanta shawara kan zama da mazajensu tace, tunda take wannan aiki sau 2 ta taba cewa mace ta bar gidan mijinta.
Tace na biyun ya faru kwanannan kuma labarin ya hanata bacci.
Ta kara da cewa, Wani mutum ne da yayi aure sai ya dakko diyar wanda ya riketa.
Matarsa tace ya rika lalata da yarinyar tin bata kai shekara 10 ba a Duniya yanzu har ta kai shekaru 17 kuma suna da ‘ya’ya 4 dashi.
Tace abin ya ishetane saboda yarinyar ta raina kowa a gidan kuma ita matar mutumin tana tsoron kada itama awa ‘ya’yanta.
Ji cikakken labarin a kasa: