Friday, August 14
Shadow

Matasa su 3 daga jihar Taraba sun tafi Abuja akan Keke dan ganawa da Rarara

Wasu matasa su 3 daga jihar Taraba sun tafi Abuja akan keke da niyyar ganin Tauraron mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara.

A baya dai an samu masu irin wannan aniya da yawa inda wasu ma da kafa suke zuwa.

Karanta Wannan  Kai Wannan Rashin Kunya har inaa? Matashiya daga Arewa ta fito kafar sada zumunta tawa wani Tonon Silili inda tace sun yi tsada ta biya masa bukata amma yaki biyanta hakkinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *