
Allah Ya Yi Wa Haziƙar Matashiyar Likitar Dabbobi Kuma Ƴar Kasuwa, Dakta Sumayyah Saeed Abubakar Rasuwa Sakamakon Hatsarin Mota Da Ta Samu Tana Bisa Babur Mai Mota Ya Buge Su A Daren Jiya Asabar A Sokoto.
An Yi Jana’izarta Kamar Yadda Addinin Musulunci Ya Tanada A Gidan Amba, Kusa Da Gadar Bafarawa, Hanyar Zuwa Umaru Shinkafi Polytechnic, Sokoto Yau Lahadi.
Allah Ya Jikanta Da Rahama!
Daga Jamilu Dabawa