Friday, July 17
Shadow

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Matashiyar Likitar Dabbobi, Dakta Sumayya Saeed Ta Rasu A Sokoto Sakamakon Haďaŕìn Mota

Allah Ya Yi Wa Haziƙar Matashiyar Likitar Dabbobi Kuma Ƴar Kasuwa, Dakta Sumayyah Saeed Abubakar Rasuwa Sakamakon Hatsarin Mota Da Ta Samu Tana Bisa Babur Mai Mota Ya Buge Su A Daren Jiya Asabar A Sokoto.

An Yi Jana’izarta Kamar Yadda Addinin Musulunci Ya Tanada A Gidan Amba, Kusa Da Gadar Bafarawa, Hanyar Zuwa Umaru Shinkafi Polytechnic, Sokoto Yau Lahadi.

Allah Ya Jikanta Da Rahama!

Daga Jamilu Dabawa

Karanta Wannan  Wannan Jari Ne Na Naira Dubu 500 Wanda Na Yi Alkawarin Zan Baiwa Duk Wanda Zai Aure Ni, Kawai Abinda Za Ka Yi Shine Ka Ajiye Min Hotonka, Zan Duba Na Gani Idan Ka Yi Min Zan Yi Ma Magana, Cewar Wannan Budurwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *