Friday, January 16
Shadow

Iran ta kashe Miliyoyi wajan harbawa Israyla makamai amma Israyla ta kashe Biliyoyi wajan taresu>>Zakzaky

Shugaban kungiyar ‘yan Uwa Musulmi ta Najeriya wadda aka fi sani da shi’a, Ibrahim Zakzaky ya bayyana cewa, kasar Iran Miliyoyin kudade ta kashe wajan kaiwa kasar Israyla hare-hare.

Saidai yace ita kuma Israylan ta kashe Biliyoyi ne wajan tare wadannan hare-haren.

Ya bayyana hakanne a wani faifan Bidiyon sa da aka gani yana jawabi akan yakin da ya barke tsakanin kasar Israyla da Iran.

Karanta Wannan  Dakataccen gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara na shirin komawa APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *