Friday, December 5
Shadow

JANA’IZA: Marigayi Muhammadu Buhari Bai Taɓa Girmãma Køwa Kamar Yadda Shugaba Tinubu Ya Girmama Shi ba –Inji Shehu Sani

JANA’IZA: Marigayi Muhammadu Buhari Bai Taɓa Girmãma Køwa Kamar Yadda Shugaba Tinubu Ya Girmama Shi ba –Inji Shehu Sani.

Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya ce babu wanda ya taba girmama tsohon shugaban kasa bayan mutuwarsa hatta shi kanshi margayi Muhammadu Buhari bai taba karrama kowa ba kamar yadda Bola Tinubu ya yi masa ba.

Shehu Sani ya ce Tinubu ya halarci jana’izar Buhari, ya ayyana hutu, ya gana da iyalansa, ya gudanar da zaman majalisar zartarwa na musamman don girmama shi, sanan har ma ya sauya sunan jami’a duk don girmamawa ga margayi Buhari. “Abunda bai taba yiwa wani ba a lokacin rayuwarsa”

Karanta Wannan  Ina gama Wa'adina na Mulki zan koma sana'ar da nake yi kamin in zama Gwamna watau Walda>>Inji Gwamnan jihar Nasarawa

Me zaku ce?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *