Thursday, November 5
Shadow

Kalli Bidiyo Sarkin Waka da Sarkin Mota an hadu

Tauraron mawakin Arewa, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya hadu da Sarkin Mota inda aka ga suna tattaunawa.

Hakan na zuwane kwanaki bayan da Sarkin Mota ya tabbatar da cewa, motar Sarkin Waka tafi ta Rarara tsada nesa ba kusa ba.

Karanta Wannan  Dalilin da ya sa ake yi wa Buhari kallon shugaba mai jan ƙafa – Garba Shehu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *