
Wani dan kasar Ghana dake zaune a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa me suna Nicholas Mbir ya auri mata 3 a cikin kwanaki 3.
Sunayen matan da ya aura sune kamar haka:
Angelina Prah, Grace Agyarko, sai Esther Abass.
An daura aurenne ranar April 26, 2025 a garin Winneba dake kasar ta Ghana.
Da yawa sun jinjina masa.