Tun bayan da sojojin Najeriya suka kashe Buzue gidan Bello Turji, Turjin ya aka rasa inda ya shige.
Rahotanni sun bayyana cewa a yanzu haka, Bello Turji da mayakansa sun canja maboya.
A baya suna zaunene a wani guri dake kusa da Tsafe.
Amma yanzu sun tashi daga nan inda suka koma Munhaye duk a cikin jihar ta Zamfara.
Babban me kawo rahotanni akan harkar tsaro, Zagazola makamane ya bayyana hakan.