
“Ƙãsar Amurķa ce ta biɲciķa bayanan tsohon ministan tsaro Badaru Abubakar ta gano cewa ba shi da wata gøgēwa kan harkokin tsarø ta umarci fadar shugaban Najeriya a cire shi daga ministan tsaro, wannan, shi ne dalilin murabus ɗinsa”.
Kamar yadda Dokin Karfe TV taji tsohon ɗan majalissar tarayya daga Jihar Jigawa, Onarabul Sani Muhammad Zorro, cikin tattaunawarsa da manema labarai.
Me zaku ce?