Saturday, June 27
Shadow

Nifa Ina goyon bayan Amurka ta kawo Khàrì Najeriya dan taimakawa Kiristoci>>Inji Sanata Kabiru Marafa

Sanata Kabiru Marafa daga jihar Zamfara ya bayyana cewa yana goyon bayan harin da Amurka ke son kawowa Najeriya.

Sanata Marafa ya bayyana hakane a wata hira da yayi da Gidan Talabijin na Channels TV.

Ya bayyana cewa, idan babu shugaban Musulunci a Duniya da zai yi magana dan baiwa musulmai kariya to bai ga laifi ba dan Donald Trump yayi magana da baiwa Kiristoci kariya ba.

Yace kuma misali idan ta tabbata kiristoci suka samu kariya a Najeriya an san samu ci gaba.

Karanta Wannan  Kabir Gombe Kazami ne, Kuma kwanannan shi da Sheikh Bala Lau suka kwacewa marayu makaranta a Gombe, aikinsu kenan zalintar marayu, Sheikh Musa Salihu Alburham da Wani malamin Izalan Jos suka soki Shugabancin Izala na kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *