Wednesday, January 15
Shadow

Ji bayanan Bala me rungumar mata, duk da ya tsufa bai tubaba

Shahararren mutuminnan na jihar Bauchi me suna Bala wanda yayi suna a kafafen sada zumunta saboda bayyanar hotunansa yana rungumar mata a jihar Bauchi an yi hira dashi.

A hirar ya bayyana cewa, abubuwan da suka faru wanda ake ta yayata hotunansu a yanzu wasunsu sun kai shekaru 20 da faruwa saidai yace na baya-bayannan shekaru 6 ne da faruwarsa.

Yace shi baya rayuwa irin ta addini, rayuwa yake irin ta ‘yanci da jin dadi.

Saidai yace yana son ya auri mace me aiki wadda ko da bayan ya mutu zata kula da ‘ya’yansu.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Ma’aikatar Gidaje da Ci Gaban Birane ta Tarayya, ta fara gina gidaje 500 a Jihar Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *