
Rahotanni sun ce Manyan sojojin da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yawa ritaya zasu samu kudin sallama da motocin Alfarma.
Daga cikin abubuwan da za’a basu kawai mota kirar SUV wadda harsashi baya hudata sai kuma wata Jeep kirar Prado
Hakanan za’a rika musu gyaran wadannan motoci lokaci zuwa lokaci sannan za’a sai musu sabbi bayan shekaru 4.
Hakanan duk shekara za’a rika basu Dala $20,000 na neman lafiya.