Wednesday, January 15
Shadow

Ji wata murya da aka ce ta Sarki Sanusi ce tana cewa zasu sauke Gwamna Abba Gida-Gida, “Gara Ganduje ya dawo”

Wata murya data bayyana a kafafen sada zumunta wadda ake cewa ta me martaba sarkin Kano ce, Muhammad Sanusi II ta rika cewa ba’a musu abinda suke so ba.

Sannan kuma zasu yi amfani da karfin jama’a su sauke Gwamna Abba Gida-Gida, an ji muryar na cewa, gara Ganduje ya dawo.

Saidai babu wata kafa ko majiya me zaman kanta data tabbatar da cewa, wannan muryar ta sarki Muhammad Sanusi II ne.

https://twitter.com/Engr_Alkasimfge/status/1800821908126249077?t=7lPi1Tm7EWRvndIKrHfiVw&s=19

Wannan murya tana iya yiyuwa kwaikwayon muryar sarkin aka yi, kamar yanda wasu ke zargi, ko kumama an yi amfani da fasahar zamani ta AI Voice wajan yinta.

Karanta Wannan  An samu lauyan da zai kare mutumin da ya cinna wa masallaci wuta a Kano

A Kano dai har yanzu akwai Sarki Muhammad Sanusi II wanda shine Gwamnatin jihar ta nada a matsayin sarki, sannan akwai Me marba Aminu Ado Bayero wanda shine aka sauke amma ya dage akan cewa shima sarki ne.

Ga ra’ayin wasu mutane kan lamarin:

https://twitter.com/Ibrahiimsmd/status/1800841523770396686?t=6_xXqfJvCyjJ9m-SmmYYoA&s=19
https://twitter.com/khalidmahmud6/status/1800831406668669049?t=XN5BPq0QvGKfMBMitgdE6A&s=19
https://twitter.com/Smart_haedar/status/1800828810855878778?t=VXFPElu9nm6M7ioEGISV7w&s=19
https://twitter.com/Ismail45290143/status/1800847259506212976?t=ius6lwXmdTAAPkYrYnktxg&s=19

Yanzu dai magana na kotu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *