Tuesday, August 25
Shadow

Ji yanda Budurwa ta fashe da kuka a kotun Kano bayan da ta zargi iyayenta da yunkurin rabata da Saurayinta

Lamarin da ya faru a harabar Kotun Magistre dake Karamar Hukumar Kura, sai dai Iyayen Budurwar sun zargi Saurayin da Mallake ‘Yar ta su, ta hanyar asiri da kuma karshe suka gano ba Aurenta zai yi ba, suka kai shi wajan ‘Yan sanda, su kuwa su kai gaban Kotu.

Daga Arewa Radio

Karanta Wannan  Duk da Hukumar Hisbah ta Kano tace ta je gidan yarin Goron Dutse ta ga ba gaskiya a zargin Luwadi da ake da yara, Saidai da yawa sun ce basu yadda da binciken na Hisbah ba, ciki kuwa hadda tsohon hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *