
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya shiryawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu liyafar cin abincin dare amma Tinubun bai je ba.
Babu dai wani bayani akan dalilin da ya hana Tinubu halartar wajan cin abincin.
Shugaba Tinubu ya je Kanone dan yin gaisuwar Dantata.