Tuesday, May 19
Shadow

Ji yanda magidanci ya fashe da kuka a Asibiti bayan da matarsa ta haifi ‘yan Shida rigis a lokaci guda

Wani magidanci dake tsakanin shekaru 30 ya fashe da kuka bayan da matarsa ta haifi ‘yan 6.

Bidiyon lamarin ya watsu a kafafen sada zumunta inda akai ta zazzafar muhawara akai.

Mutumin ya tsaya kan matarsa inda ya rika fadin lallai kina da karfin hali da kika iya haifar ‘yan shida.

Rahotanni sun ce mutumin na tunanin kudin kula da yaran ne shiyasa shi kuka.

!An dai ga Ma’aikaciyar jinya tana bashi baki kan lamarin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wasu matasa suka Hàllàqà wani shugaban Fulani a jihar Benue, Sojoji sun kama wanda ake zargi suka damkawa 'yansanda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *