
Mafusata Sun Yi Silàr Mùtùwaŕ DPO’n ‘Yañ Sanďà Na Garin Rano Bayan Sun Far Masa Sakamakon Zargiñsa Da Kàshè Wani Matashi Biyo Bayan Dukan Da Ya Yi Masa
Lamarin dai ya jawo konè-konè da fashè-fashen motocin ‘yan sandan na garin Rano dake Kano, biyo bayan mutuwar matashin.
Majiyar Rariya ta tabbatar da cewa DPO’n ya rasa ne bayan gajeruwar jinya a asibiti.