Wednesday, August 19
Shadow

Kamfanonin Discos sun karawa Mitar wutar Lantarki kudi

Kamfanonin rarraba wutar Lantarki na Najeriya, Discos sun kara farashin mitar wutar lantarki.

Wannan ne karo na biyu da suka kara kudin wutar a cikin watanni 4 da suka gabata.

Discos sun ce mita me layi daya ta tashi daga farashin kusa da 117,000 zuwa 149,800.

A watan Augusta da ya gabata ne dai aka samu karin farashin mitar wutar lantarkin na karshe.

Karanta Wannan  Zan bayyana fitattun mutune bakwai da na taɓa soyayya da su a Najeriya – Bobrisky

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *