
An yi hoton a farkon shekarun 1980’s. Kuma Allah ya albarkaci wannan aure da ‘ya’ya uku, sune; Zainab, Habibat da Olayinka.
Sai dai kafin kafin auren sa da Oluremi, Tinubu yana da wasu ‘ya’yan guda uku, wadanda ba Remi bace mahaifiyarsu. Sune; Kazeem Tinubu, Folashade Tinubu da Oluwaseyi Tinubu. Amma Allah Ya yi wa Kazeem rasuwa a birnin London cikin shekarar 2017.