Ka Yi Gaggawar Janye Kalamanka Kan Dokar Haraji Domin Zai Tada Hankulan ‘Yan Kasa, Umarnin Fadar Shugaban Kasa Ga Gwamnan Bauchi
Gwamnatin tarayya ta ayyana kalaman Gwaman jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad, a matsayin kalaman tada hankulan ‘yan kasa kan dokar fasalin haraji.
Mai magana da yawun Shugaban kasa ne Sunday Dare, ne ya bayyana a shafin sa na twitter a safiyar yau Litinin.
Daga Muhamma kwairi Waziri