
Wani matashi ya baiwa mutane mamaki bayan da ya kàshè marikiyarsa bayan da ta gaya masa cewa ba itace ta haifeshi ba.
Ya bayyana cewa an rika masa gorine cewa ba’a san uwa da ubansa ba, shine ya je ya tambayi mahaifiyar tasa wai da gaskene?
Yace ta amsa masa da cewa ds gaskene a gidan Marayu ta daukoshi, daga nan ne ya Shyekye ta.
Saidai abinda tafi daurewa mutane kai shine yaron baya cikin nadama ko damuwa, murmushi ma yake yi.