Friday, October 23
Shadow

Yansanda sun cafke wasu matasa da su ka tare kan titi, daidai shatale-talen gidan gwamnatin Kano su na yin bidiyo din barkwanci don samun “trending”

Yansanda sun cafke wasu matasa da su ka tare kan titi, daidai shatale-talen gidan gwamnatin Kano su na yin bidiyo din barkwanci don samun “trending”.

Kakakin rundunar ƴansanda ta jihar, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya baiyana hakan a shafin sa na Facebook.

Karanta Wannan  Bacci kawai na kwanta na ji na tashi da soyayyar Hassan Make-Up>>Inji Wannan Budurwar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *