Thursday, January 16
Shadow

Kalaman soyayya masu dadin gaske

Ina sonki.

Rabin Raina.

Abar Alfaharina.

Inaji dake.

Kina matukar burgeni.

Bani da tambarki.

Akanki zan iya komai.

Kece farin cikina.

Duk wanda ya tabaki ya tabani.

Me farin ido.

Muryarki na sanyaya jikina.

Igiyar sonki tamin dabaibayi.

Ina sonki kamar kwai akan dutse.

Zan iya miki komai.

Ba zan iya miki rowa ba.

Damuwarki damuwata ce.

Tunaninki ya zamar min aikin yi.

Idan ina tare dake nutsuwa nake ji.

Ke kika sa nasan me ake cewa soyayya.

Kina da kyau da kwarjini.

Halayenki masu kyaune.

Allah ya sakawa iyayenki da Alheri domin sun miki tarbiyya kyau.

Ba zan barki ba.

Karanta Wannan  Sunayen mata masu dadi

Jin miryarki ya isheni nishadi.

Fatana ki zamo matata.

Ba zan daina sonki ba.

Kowa ya tabaki ki gayamin in yi maganinsa.

Farin cikinki shine nawa.

Ina sonki da gaske ba wasa.

Bana gajiya da yin hira dake.

Bakya laifi a wajena.

Ina jin kaina kamar wani sarki idan ina tare dake.

Soyayyarki abar alfaharinace.

Kalamanki na dattako ne shiyasa nake jin na dace.

Bana gajiya da kallonki.

Tunaninki ya mamaye zuciyata.

Komai kika yi birgeni yake.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *