
Wannan shine kalar abincin da ake baiwa sojojin Najeriya da suka koka.
Sojojin dake Yaki a jihar Borno na fama da rashin abinci me kyawu wanda suka ce ba nama ba kifi, kuma abincin kanshi kamar na ‘yan gidan Firizin.
Da yawa dai sun yi kiran ya kamata a gyara.