Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Miji ya kai matarsa kara ofishin ‘Yansanda inda yace yana zargin ta ci amanarsa saboda ta haifa masa farar diya bayan shi da matar tasa duk bakakene

Wannan Bidiyon ya dauki hankula inda aka ga wani miji ya maka matarsa a ofishin ‘yansanda inda yace yana zarginta ta ci amanarsa.

Yace ta haifa masa farar diya alhalin shi da matarsa duk bakakene.

Karanta Wannan  Ko Kun Kula Cewa Hussaina Matar Soja Abbas Bai Karbu Sosai A Wajen Matan Sòšhìýal Mìďìýa Ba, Duk Da Cewa Labarinta Yana Da Sosa Zuciya?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *