
Me kamfanin Facebook, Mark Zuckerberg ya zo Najeriya inda yake jin ta bakin mutane kan shafin nasa.
A yayin da wani yake ganawa dashi, kwatsam sai aka dauke wutar lantarki.
Lamarin yayi matukar bayar da mamaki da daukar hankali.
Da yawa dai sun bayyana lamarin da Abin Kunya.