Sunday, August 9
Shadow

Kalli Bidiyo: Abin Kunya Yanda aka dauke wuta yayin da me kamfanin Facebook ya zo Najeriya yana tsaka da ganawa mutane

Me kamfanin Facebook, Mark Zuckerberg ya zo Najeriya inda yake jin ta bakin mutane kan shafin nasa.

A yayin da wani yake ganawa dashi, kwatsam sai aka dauke wutar lantarki.

Lamarin yayi matukar bayar da mamaki da daukar hankali.

https://twitter.com/instablog9ja/status/1916179627841630481?t=GGfbmOe37A3WLqa3ezaNbQ&s=19

Da yawa dai sun bayyana lamarin da Abin Kunya.

Karanta Wannan  ALLAH SARKI: Ta Fashe Da Kùka Sabida Farin Ciki Tare Da Yin Sujjadar Godiya Ga Allah, Biyo Bayan Auren Da Ta Yi, Bayan Ta Yi Zaman Shekaru 40 A Matsayin Budurwa Babu Aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *