Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa abincin da yake ajiyewa a gidansa ko gidan Gwamna sai haka.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya wallafa inda aka ganshi yana fadar cewa duk abinda matarsa ke so shi take ci.