Wani dalibi dan makarantar Sakandare ya gamu da hukunci bayan da ya rubutawa malarsa wasikar cewa yana sonta.
Dalibin me suna Ayomide ya saka takardar soyayyar a cikin littafinsa ne ya mikawa malamar inda ita kuma ta sanar da hukumar makarantar.
Tuni dai aka kamashi aka hukuntashi.